Taskar Labarai

Miliyoyin Mutane Na Buƙatar Abinci Cikin Gaggawa A Yankin Tigray Na Ƙasar Habasha

Kaso 14 ne kacal cikin 100 na mutane miliyan 3.2 da kungiyoyin agaji suka yi niyyar kai wa abinci a yankin a wannan watan suka samu a ranar 21 ga watan Janairu, a cewar sanarwar da kungiyar Tigray Food Cluster, wadda tarayya ce na kungiyoyin agaji da Hukumar Samar da abinci ta duniya da jami’an kasar Habasha ke jagoranta.

A Sanarwar dasukayi sunbai yana cewa suna matuƙar buƙatan agaji na kayan masarufi wanda zasu samu su cida kansu dakuma iyalan su

Wanna Labarin Yasamo Asali Daga Shafin VOA Hausa, Saikuma wannan shafin namu mai Albarka yagabatar dashi

Kucigaba da kasancewa tare da wannan shafin namu Mai albarka Domin Samun Ingantattun Shirye Shirye Dakuma Labarukan Duniya Akan Kari

Mungode!!!!!!

Related Articles

Back to top button