India HausaSocialTaskar Labarai

Kashim shettima yayi magana da tinubu akan tsadar rayuwa

Kashim shettima yayi magana da tinubu akan tsadar rayuwa
Kashim shettima yayi magana da tinubu akan tsadar rayuwa

Kashim Shettima ya faɗi halin Tinubu wanda ƴan Najeriya da dama ba su sani ba.

Mataimakin shugaban ƙasan ya bayyana cewa zuciyar shugaban ƙasan cike take da alheri.

Ya bayyana shirin da ake kan yunwar da ake fama da ita a ƙasa.

Related Articles

Back to top button