Taskar Labarai

Innalillahi Wannan Bidiyon Na Murja Ibrahim Kunya Shiya Janyo Mata Zagi Wajen Jama’a

Wasu jerin video da hotuna da jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya ta saka ya Janyo Mata Allah wadai da Kuma zagi.

Wasu daga cikin Jama’a kuwa sun nemi Hukumar ta Hisbah karkashin Sheikh Malan Aminu Daurawa Wanda shine shugaban ta Hukumar Hisbah akan ya kamarya.

Kalli bidiyon akasa.

Kamar yadda kuka Kalli bidiyon Dake sama, wannan Kuma sune hotunan gasunan akasa Suma.

Innalillahi Wannan Bidiyon Na Murja Ibrahim Kunya Shiya Janyo Mata Zagi Wajen Jama'a
Innalillahi Wannan Bidiyon Na Murja Ibrahim Kunya Shiya Janyo Mata Zagi Wajen Jama’a

 

Related Articles

Back to top button