Taskar Labarai

Innaliillahi Wa Inna Ilaihiraji’un Shugabar Ƙungiyar Zaurawa Tajihar Katsina Ta Rasu

Shugabar Zaurawa na Jihar Katsina Ta Rasu
Shugabar Zaurawa na Jihar Katsina Ta Rasu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Shugabar Kungiyar Zawarawan Jihar Katsina Ta Rasu

Allah Ya Yi Wa Shugabar Kungiyar Zawarawan Jihar Katsina, Hajia Rufa’atu Shu’aibu Rasuwa A Wata Asibitin Dake Maiduguri Yau Laraba, Bayan Ta Sha Fama Da Doguwar Jinya.

Allah Ya Jikanta Da Rahama

Muna Roƙon Ubangiji Allah yasa Cen Tafiye Mata Nan Muku Idan Tamu Tazo Ubangiji Allah ya sa Muyi Kyakkyawan ƙarshe

Wannan Labarin Ingantace Domin Tashar Gaskiya Dokin Ƙarfe ce Ya Wallafa shi A Shafin Su Na Facebook..

Kucigaba da kasancewa tare da wannan shafin namu Mai Albarka Domin Samun Ingantattun Shirye Shirye Dakuma Labarukan Duniya Akan Kari,

Mungode..

Watch below….

Related Articles

Back to top button