Taskar Labarai

Gaskiyar magana akan Kama Ado Gwanja Daga Bakin Yan Sanda

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano, ta bayyana cewa har kawo yanzu ba ta samu wani umarni na kamo mawaƙi Ado Gwanja ba.

Gaskiyar magana akan Kama Ado Gwanja Daga Bakin Yan Sanda

Mai magana da yawun rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook.

A cewar saƙon da Kiyawa ya wallafa, “zuwa yanzu ba mu samu umarnin kotu na kamo Ado Gwanja ba.

Related Articles

Back to top button