Taskar Labarai

An rufe kasuwar canjin kudi ta Abuja saboda karancin Dalar Amurka

An rufe kasuwar canjin kudi ta Abuja saboda karancin Dalar Amurka
An rufe kasuwar canjin kudi ta Abuja saboda karancin Dalar Amurka

An rufe kasuwar canjin kudi ta Abuja saboda karancin Dalar Amurka

In banda Nigeria Wata kasa ce Take Dora Economic dinta akan Currency wata Kasa. Kullum masu Dollar kudin su Ninkawa Yake Kai kuma mai Ajiye Naira Asara kake, a haka aka Dora Economic din kasar.

An Samu masanan Karya wanda basa Kishin Talaka kullum burin su a Zarewa Talaka Tallafi,

An cire Tallafin Karatu

An cire Tallafin mai fetur.

An cire tallafin Gas

An cire Tallafin Cooking Gas

An cire Tallafin wutar lantarki.

Don Allah ina Za’aje?

Don Allah me akeso a Cimma?

Wanann labarin yasamu inganci daga jaridar Gaskiya Dokin Ƙarfe Sai Nikuma Dana kawo muku shi..

Kucigaba da kasancewa tare da wannan shafin namu mai Albarka Domin Samun Sababbi kuma Ingantattun Shirye Shirye Dakuma Labarukan Duniya Akan Kari

Mungode….

Related Articles

Back to top button