Taskar Labarai

Akan ruwan rijiya wata mata ta gutsere wa Makociyarta dan yatsa da cizo

Akan ruwan rijiya wata mata ta gutsere wa Makociyarta dan yatsa da cizo.

Wannnan mata da kuke gani tana zaune a kaduna jihar kaduna da ke arewacin Nijeriya tana zaune a tudun wada ita da makwabciyar da suke haya,sai sunka je dibar ruwa sai rigima ta kaure wannan na cewa ita zata fara diba, Wannan na cewa ita zata fara diba sai fada ya kaure a tsakanin su sai daya ta samu Sa’a hannunta ya shiga bakinta ta gutsere mata dan yatsa, har abun dai ya kai su kotu sunan wadda abun ya faru da ita sunanta sha’awa na tu, AGG Multimedia services na samu wallafa wannan labarin a shafin su na
tiktok.

Inda ita wannan matar tayi bayanin zuwanta kotu.

Na kawo makociya ta da abi min hakkina akan zalunta ta da tayi na cizo na na ciremin ɗan tsaya, daga diba ruwa ne saɓani ya shiga tsakanin mu har hannuna yakai bakin ta nayi nayi ta cire sai da ta cire yatsa akwai mutane a wurin bayan faruwa hakan na kira yan uwa suka zo sunka gani sai anka kira yan gidan gayu aka tafi da mu da ita.

 

Related Articles

Back to top button