Taskar Labarai

Ƴan Najeriya Na Koka Yadda Kayan Masarufi Suka Yi Tsada A Faɗin Ƙasar

A wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa ya nuna yadda a baya ake sayar da buhun shinkafa N45,000 yanzu ya koma N70,000, buhun fulawa daga N35,500 yanzu ya koma N44,000.

Sai buhun sukari da a baya ake sayar da shi N62,000 yanzu ya koma N75,000 da kuma buhun siminti da a baya ake sayarwa kan kuɗi N5,200 yanzu ya koma N7,000.

Muna Roƙon Ubangiji Allah Daya Sauƙake Mana wannan Tsanani Damuke Ciki Yakuma Shiga Cikin Al Amuran Mu

Wannan rahoton Munsamu shine daga shafin  babban majiyar labarai wanda akafi sani da gaskiya dokin ƙarfe

Kucigaba da kasancewa tare da wannan shafin namu mai Albarka Domin Samun Ingantattun Shirye Shiryenmu Da Labarukan Duniya Akan Kari

Mungode….

Related Articles

Back to top button